|
Labarin Wasanni
Wannan shafi ne da zai baka damar sauko da sautin labarin wasanni na BBC Hausa. BBC Hausa na gabatar da kimanin mintuna shida na labaran wasanni a cikin shirin Hantsi daga ranar Litinin zuwa Juma'a. Labaran kan kunshi kwallon kafa musamman gasar cin kofin duniya, da Firimiyar Ingila, da gasar cin kofin zakarun turai, da gasar cin kofin nahiyar Afrika, da kuma hirarraki da kwararru a kan wasanni. Wakilan BBC a sassa daban-daban na duniya sukan aiko da rahotanni a kan muhimman abubuwan da ke faruwa a duniyar wasanni. Sauko da shirin zuwa wayar salularka ko kuma na'urar kwamfiyutar ka kyauta.
Last Update: 2011-03-11
|
1. Wasanni: Siasia ya gayyaci 'yan kwallo 2...Kocin Super Eagles na Najeriya Samson Siasia ya gayyaci 'yan kwallo ashirin da hudu don fuskantar Ethiopia a wasan share fage na neman gurbin zuwa gasar cin kofin kasashen Afrika a 2012. 3/11/2011 7. Wasanni: Ronaldo na Brazil zai buga wasa...Gawurtaccen dan kwallon Brazil Ronaldo na shirin yiwa kwallon kafa adabo na dundundun, inda zai buga wasan sada zumunci tsakaninsu da Romania a birnin Sao Paulo wato wasan bankwana. 3/3/2011 10. Wasanni:Martins ya hana Arsenal daga kof...Obefami Martins ya zira kwallo minti daya kafin a tashi wasa inda ya baiwa Birmingham City damar lashe kofinta na farko tun shekarar 1963 a yayinda suka daga kofin Carling a Wembley. 2/28/2011 Page 1 of 2  12 Episodes
|
Related Podcasts
 |
Live Audio Wrestling
The LAW is a weekly radio program hosted by Dan 'The Mouth' Lovranski, Jason ...
|
 |
Lions Live
The Millwall Supporters Committee (MSC) internet-radio phone-in show. Giving ...
|
 |
Ring Theory
Boxing Podcast hosted by popular boxing journalists Eric Raskin and William D...
|
.
3 Subscribers
|